Chairman Na ‘yan Kwallon Kafa ta
Katsina United da kuma mai ba Gwamna Aminu Bllo Masari shawara ta musanman a
harkar wassan Aminu Kurfi [Dan Arewa] ya dakatar da masu kula ta musanma [Technical Crew] na
‘yan wasan Team B na Kstaina United.
Wannan ya faru ne a sanda
suka gama wani taro na gaggawa. A inda SSA Aminu Kurfi ya ke zaiyana ma mutane
da yan jarida cewa “ Saboda wasu ‘yan dalilai da matsaloli dake bijirowa daga
wajen masu horon ‘yan wasan yasa su ka dakatar da su daga aikin su”.
Daga nan ya umurci coach
na ‘yan Team B Masud [Abiola] daya mika ragamar mulki zuwa Coach Saleh.
Daga Karshe Dan Arewa
yayi kira ga al’ummar jihar Katsina da su fito ranar Asabar don goyon bayan
Katsina United a wasan da za ta yi da 'yan wasan Kwallon kafa na Jos.
Follow Our twitter handle: @Cliqq_Magazine
Like Our Facebook Page: Cliqq Magazine
Email: cliqqmagazine.@gmail.com
Blog Address: Cliqqmagazine.blogspot.com
Tel No: 08062883759
Please share your thoughts in the comment
box below
No comments:
Post a Comment