Korafi ya fara bayyana game da mai ba Gwamna
shawara akan tattalun ariziki da kuma tallafa wa kana nan masana’antu Hon.
Nasie Abdulkadir. Mutane na korafin cewa bai bin hanyoyin da su ka dace domin
tabbatar da shi a yanda day a dace.
Ga misalin irin magan ganu da mutane suke yi.
“Hon. Nasir Abdulkadir,
Kasani ba kai kadai bane SA da aka ba janragamar bada bashi ga matasa da masu Kananan masana'antu.
Kasani ba kai kadai bane SA da aka ba janragamar bada bashi ga matasa da masu Kananan masana'antu.
Salon daka dauka nabayar da bashin bakabi hanyar
adalciba wanda hakan xai iya jama maigirma gwamna matsala da sauran alumna.
KAJI TSORON ALLAH”.
KAJI TSORON ALLAH”.
Cliqqmagazinehausa.blogspot.com taga wannan kuke ne
a Facebook da wani bawan Allah ya ke yi.
No comments:
Post a Comment