A ranar 27 ga watan Disambarnan da muke ciki ne idan Allah ya yarda me
martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi na II zai nada tauraron mawakin
Hausa, Nazir Ahmad Sarkin wakarshi.
Wadannan hotunan sun nuna yanda Nazir ke ta shirin wannan muhimmiyar rana.
Muna kara tayashi murna da fatan Allah yasa a yi lafiya.
No comments:
Post a Comment