Wednesday, 3 October 2018

Barkiya ya doke Umaru Kurfi (Nzeribe) da Ida a zaben fidda dan takara sanata na Katsina APC



Cliqq Magazine Hausa ta samu labarin cewa Engr Kabir Abdullahi Barkiya ya lashe zabin fidda gwani na dan takarar sanata mai wakiltar Katsina ta tsakiya.
Barkiya ya fafata yan takara guda biyu wanda sun hada da Senator Unar Kurfi da kuma Sanata Ibrahim Ida.

Ga sakamakon zaben a kasa:
Engr Kabir Abdullah Barkiya =1466
Sen. Ibrahim Ida =897
Sen. Umar Ibrahim Kurfi = 141
Col. Abdul'aziz Yar'adua =913 
Invalid 64


No comments:

Post a Comment