Tuesday, 11 September 2018

Hotunan Jarumar Kannywood tana hutawa a bakin Ruwa a lagos


Jaruma Hauwa S Garba ta dora wasu hotuna a shafin sada zumunta inda ta bayyana cewa tana Hutawa a bakin ruwa.

Jarumar ta  shigo masa'antar kannywood ta hanyar Rarara kamar yanda ta shaidawa Jaridar Daily trust, tace tana zaune  ne da babarta a kano ta fara sha'awar shiga harkar film.





Daga nan wata yar'uwarta tace tasan rarara, bayan sunje wajen rarara sai ya shida musu shi ba Producer bane amma yasan producers inda daga nan ya hada ta da Usman Mu'azu inda shikuma shine ya fara saka ta a film. 

Ga hutunan da Jarumar ta wallafa a shafinta.

No comments:

Post a Comment