Tauraruwar fina-finan Hausa, Zainab Indomie ta bayyana cewa ita babban burinta a yanzu shine ta samu miji na gari tayi aure, ta kuma ce babu wata alakar soyayya tsakaninta da Adam A. Zango
Ga yanda hirar ta da BBC ta kasance:.
"A kowanne lokaci ana son wani ya bai wa wani dama don shi ma ya samu lokacin damawa, don in da ina tsaye a kan karagata da ban bai wa 'yan baya dama ba.
"Na dawo bakin sana'a ta wadda In Allah Ya yarda idan aka ga na koma to sai dai idan aure ne", inji Indomie
"Ni na dauki Adamu ubangida na ne kuma kamar dan uwa na dauke shi kamar yadda ya dauke ni amma babu komai tsakani na da shi.
"Zango ya na taimaka min sosai, musamman don ganin na cimma nasara a wannan sana'a".
No comments:
Post a Comment