Friday, 21 October 2016

Talla | Karanta Yadda Za Ka Amfana Da Kanfanin "ALI EXPRESS TRAVEL & TOWERS" .


Ina Masu tafiya aikin Umrah, Hajji, Dubai da kuma harkokin kasuwanci zuwa kasashen waje?
Ina masu sun zuwa asibiti a kasashe irin su India?
Ina dalibai masu Neman visa don tafiya karatu kasashen waje?

To ga wata dama ta samu a saukake domin kamfanin nan mai suna ALI EXPRESS TRAVEL & TOWERS ya kasance yana samar da visa ga jama'ar jihar Katsina da kewaye don saukake masu wahalar samun Visa.

Za ka iya ziyartar ALI EXPRESS TRAVEL & TOWERS  a No. 8 Hassan usman Road, katsina.
Ko a kira lambar waya kamar haka: 09076729976, 09036400737.

Domin yin talla a shafin Cliqq Magazine a tuntubi wannan lambar waya 08062883759

No comments:

Post a Comment