Dan takarar Gwamnan jihar Katsina na jam’iyar PDP Sen. Yakubu Lado
Danmarke ya tallafa wa marasa lafiya a asibitin Daura.
Yakubu Lado ya baiwa duk marasa lafiyan dake asibitin naira dubu
biyar (N5000) don rage masu radade wajen sayen magunguna. Da kuma garin Jani
Yakubu Lado ya samu rakiyar mataimakin shi Hon Salisu Yusuf
Majigiri da sauran magoya bayan shi
No comments:
Post a Comment