Atiku cikin jirgi yana kan shirin fara Kamfe
Dan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar kenan a wannan hoton inda ya bayyana cewa yana kan hanyar Yola a shirye-shiryen da yake na gabatar wa da 'yan Najeriya da tsare-tsaren da zai yi amfani da su wajan sake farfado da Najeriya.
No comments:
Post a Comment