A'isha Buhari ta jewa iyalan sojan da ya rasu a hadarin jirgin sama gaisuwa
Uwargidan shugaban kasa, Hajiya, A'isha Buhari ta kaiwa iyayen sojan da ya rasu a hadarin jirgin sama, Muhammed Baba Ari Gaisuwar ta'aziyya inda tayi Addu'ar Allah ya jikanshi ya kuma basu juriyar rashin da sukayi.
No comments:
Post a Comment