Jaridar Taskar labarai sun samu
tabbacin cewa ajiya laraba 26/9/ APC akida bangaren takarar Abubakar Samaila
Isa Funtua mai neman takarar gwamna sun shigar da Kara kotu. don tsaida zaben
fitar da Dan Takarar gwamna na jahar katsina.da za ayi a ranar 29/ 9.
Karar wadda aka shigar da ita a
wata Babbar kotun tarayya..alkalin ya saurari bukatar ta yan APC akida.inda
suka nemi .kotu ta tsaida zaben har sai an kammala sauraren kararsu.
Bayan kotun ta Gama sauraren
muhawarar duk lauyoyin yanzu kotu ta Sanya ranar 30/9/2018 Don Shiga shara ar
gadan gadan
Wakilin Taskar labarai na bin
diddigin wane mataki APC akida zasu dauka? Ko Dan takarar ta zai shiga zaben
Taskar Labarai
No comments:
Post a Comment