A yaune Manya Mayan Kungiyoyi na Tafia Umar Tata akan Yakin Neman zabe 2019 sukai zama da H.E Umar Tata akan takara dakuma PDP.
Antattauna abubuwa masu mahimmanci sosai daga karshe sako shine Umar Tata Yanan PDP kuma duk wata matsala za a warwareta in sha Allahu dashi da Shuwagabanni PDP dakuma Manyan jigogin Tafia.
Dayarda Allah Umar Tata yatabbatar da afadama masoya cewa yanatredasu kuma yakin Neman zabe a PDP yanan in sha Allahu yana mai girmama raayinsu akan nashi domin Katsina take gabanshi yatabbatar da zaifito a chigaba da jahadi akan samun nasara.
Talakawan Katsina su kwantarda hankalinsu yana taredasu yatabbatar duka wata matsala Dakuma rikicin cikin gida bazai hanashi samun Karfin gwaiwa taimakon Katsina ba Shugabanci PDP dakuma Sauran yan PDP yana taredasu Yatabbatar mana daman baice yabar PDP ba koyafasa takara a maganar maida katinshi Na Party zai gyara in sha Allahu Za a

No comments:
Post a Comment